Alhamisar nan aka gudanar da wani taro na kasashen duniya a kan yadda za atinkari matsalolin da kungiyar Daesh ko ISIS da sauran kungiyoyin ta’addanci suke haifarwa a sassan duniya dabam-dabam. Wannan taro da aka gudanar a ma’aikatar harkokin wajen Amurka, ya samu halartar kasashe masu yawa cikinsu har da wasu kasashen Afirka 3: Nijar, Kamaru da Chadi.
An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

1
Wakilin shugaban Amurka na musamman a kan yaki da kungiyar Daesh ko ISIS, Brett McGurk.

2
An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

3
An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

4
Wakilin Iraqi, kuma mataimakin shugaban ma’aikatan ofishin firayim ministan kasar, Dr. Naufal al-Hassan
Facebook Forum