Hotunan Amurukawa Yayinda Suke Bikin Wasanin Samun Yancin Kai Na 4 Ga Watan Yulin Shekarar 2017
Hotunan Amurukawa Yayinda Suke Bikin Wasanin Wuta Na Samun Yancin Kai Na 4 Ga Watan Yuli

1
Amurukawa na bikin tunawa da samun 'yancin kai da wasanin wuta a sararin samaniya a birnin Washington, DC ranar 4 ga watan Yuli shekarar 2017.

2
Amurukawa na bikin tunawa da ranar samun 'yan cin kai da yin wasanin da wuta a sararin samaniya a katafaren filin National Mall dake birnin Washington, DC ranar 4 ga watan Yuli na shekarar 2017.

3
Amurukawa na murnar na gudanar da bikin yin wasanin da wuta a samaniya a jihar New York a ranra da kasar ta samun yancin kai ranar 4 ga watan Yuli shekarar 2017.

4
Amurukawa na murnar samun yan cin kai yayinda suke bikin da kuma yin wasanin da wuta a sararin samaniya a katafaren filin National Mall dake birnin Washington, DC ranar 4 ga watan Yuli na shekarar 2017.
Facebook Forum