Hotunan Shagulgulan Zagayowar Ranar Da Amurka Ta Samu 'Yancin Kai
Shagulgulan Zagayowar Ranar Da Amurka Ta Samu 'Yancin Kai
Kowace ranar 4 ga watan Yuli, rana ce da Amurkawa kan ware domin yin shagugulan tunawa da zagayowar ranar da kasar ta samun 'yancin kai daga Burtaniya. Akan ba da hutu a duk fadin kasar domin mutane su samu damar yin bukukuwa.

1
Makada na zagaya birnin Washington DC a ranar bikin zagayowar ranar da Amurka ta samu 'yancin kai, Yuli, 4, 2017

2
Masu fareti a ranar bikin murnar zagayowar ranar da Amurka ta samu 'yancin kai. Yuli, 4, 2017

3
Makada na zagaya birnin Washington DC a ranar bikin zagayowar ranar da Amurka ta samu 'yancin kai, Yuli, 4, 2017

4
Masu fareti a ranar bikin murnar zagayowar ranar da Amurka ta samu 'yancin kai. Yuli, 4, 2017
Facebook Forum