An fara ayyukan hajjin bana zuwa kasa mai tsarki inda miliyoyin mutane daga sassan duniya daban daban ke kasancewa domin ayyukan ibada.
Wakilin Muryra Amurka ya isa kasar don shi ma ya gudanar da ayyukan hajjin bana, 2017.
Hotunan Yadda Dubban Mutane Suke Shirye Shiryen Ayyukan Hajjin Bana, 2017
![Rescue workers carry Mohammed Bangi, a four-year-old boy, after he was rescued from the rubble at the site of a collapsed five-story building in Mahad in Raigad district in the western state of Maharashtra, India.](https://gdb.voanews.com/9ca10e0c-3ad9-4d18-85a3-3f1ffc13efce_w1024_q10_s.jpg)
9
Rescue workers carry Mohammed Bangi, a four-year-old boy, after he was rescued from the rubble at the site of a collapsed five-story building in Mahad in Raigad district in the western state of Maharashtra, India.
![Alhazai sun fara taruwa kusa da birnin Makka mai tsari a Saudiya ](https://gdb.voanews.com/4598b06c-63d8-49d1-928f-e1500723c5e4_w1024_q10_s.jpg)
10
Alhazai sun fara taruwa kusa da birnin Makka mai tsari a Saudiya
![Masallacin Ka'aba Mai Tsarki dake Makka.](https://gdb.voanews.com/be4004b7-fd18-4526-a26a-6dbb1701a4d8_w1024_q10_s.jpg)
11
Masallacin Ka'aba Mai Tsarki dake Makka.
![Masallacin filin jirgin saman Garin Madina](https://gdb.voanews.com/73feaf83-d044-4084-a340-b1ed2c56e7a6_w1024_q10_s.jpg)
12
Masallacin filin jirgin saman Garin Madina
Facebook Forum