'Yan Kasar Kenya sun kada kuri'un zaben sabonshugaban kasa da na 'yan majalisa .
Yan Kasar Kenya Sun Kada Kuri'u Zaben Sabon Shugaba Yau Talata

1
Shugaba yan adawan kasar Kenya Raila Odinga wanda yake neman shugabancin kasar a karkashin jami'iyyar NASA ya kada tashi kuri'ar a makarantar firamare dake Kibera, Nairobi.

2
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta na gaida mago bayansa bayan kada kuri'arsa a garinsu, Gatundu dake Kiambu.

3
Wani dan gidan kaso ya kada tashi kuri'ar a gidan kurkukun Kamiti dake kusa da babban birnin kasar.

4
Kabilar Masai sun kada nasu kuri'u a garin Bissil dake da tazarar kilometa 120 da babban birnin Nairobi.
Facebook Forum