Shugabannin kasashen duniya da dama ne suka isa birnin Hamburg dake Jamus, domin su halartar babban taron G20, da za a kwashe kwanaki biyu ana yi, wato a ranakun 7 da 8 na watan Yulin 2017.
Hotunan Isar Shugabannin Duniya Babban Taron G20 a Jamus

1
Isowar Shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Hamburg dake Jamus, ranar Alhamis 6 ga watan Yuli shekarar 2017.

2
Isowar Firai ministan Canada Justin Trudeau tare da dansa Hadrien da kuma uwargidansa Sophie Grégoire-Trudeau a birnin Hambourg dake Kasar Jamus, ranar Alhamis 6 ga watan Yuli shekarar 2017.

3
Shugaban Afrika ta Kudu Jacob Zuma tare da uwargidansa Thobeka Madiba Zuma a lokacin isowarsu birnin Hamburg dake kasar Jamus, ranar Alhamis 6 ga watan Yuli shekarar 2017.

4
Shugaban kasar Argentina Mauricio Macri tare da uwargidansa Juliana Awada a lokacin isowarsu filin jirgin saman birnin Hamburg don halartar taron G20 a kasar Jamus, ranar 6 ga watan Yuli na shekarar 2017.

Facebook Forum