Hafsoshin sojin Amurka sun ce mayakan ISIS su 36 aka kashe bayan da aka sako wani bam mafi girma da ba na nukiliya ba, a kan wani kogo dake Afghanistan a ranar Alhamis.
Hotunan Bam Mafi Girma Da Ba Na Nukiliya Ba Da Amurka Ta Sako a Afganistan

5
Wani sojan kasar Afganistan a karamin garin Pandola, Ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu shekarar 2017.
Facebook Forum