Tsofin hukumomin Najeriyar sun marwa shugaba Goodluck baya.
Bayan kwanaki tamanin da 'yan Boko Haram suka sace daliban Chibok har yanzu ba'a san makomansu ba domin babu wani tabbas da gwamnatin tarayya ta bayar a kansu.
Maharan da ake jin cewa 'yan Boko Haram sun kai farmaki kan Majami'u da wasu kauyuka a kusa da Chibok.
An kai harin ne kusa da Chibok garin da 'yan bindiga suka kama 'yan mata su fiye da 200 cikin watan Afrilu.
Yau fiye da watani biyu kennan.
Mambobin majalisar Wakilan Amurka sunyi kira da babban Murya ga Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya, akan ya mike, kuma ya mayar da hankali wajen daukan matakan da suka dace domin ceto daliban Chibok da ‘yan bindiga suka sace yau kwanaki 66 da shida kennan.
Tawagar ministar ta kunshi tsohon firayim ministan Biritaniya Gordon Brown da kuma wasu 'yan kasar Biritaniya.
A fira da tayi da Muryar Amurka Hannatu Musawa tace idan ba'a ceto daliban Chibok ba to babu wanda zai tsira a kasar Najeriya.
Wasu 'yan majalisar wakilan Amurka sun bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya ta kafa gidauniyar tallafawa wadanda rikicin Boko Haram ya rutsa da su.
Yayin da kafofin labaru na Najeriya da na waje suke cewa wasu 'yan bindiga sun sace wasu matan Fulani a wata rugarsu dake kusa da Chibok, kwamishanan ;yansandan jihar Borno ya musanta rahoton
Alhakin Kwato 'Yan Mata na Gwamnatin Najeriya ne
Biyo bayan kawar da hana zaman durshen matsawa gwamnati ceto yaran Chibok da babban sifeton 'yan sanadan Najeriya yayi yanzu kungiyoyin dake zaman sun koma gadan gadan.
Domin Kari