'Yan kunar bakin wake sun kai harin bama bamai a filn Shakatawa Na Manchester Dake London inda mutane 21 suka mutu kana wasu 61 suka ji rauni sakamakon ganan harin a jiya laraba 23 ga watan Mayu na shekarar 2017.
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kai Kashe Mutane 22 inda Kuma 60 Suka Raunata A Fiiln Shakatawa Na Manchester Dake London
1
Wandanda suka halarta a taron shakatawa sun bada rayyukansu akan wanan harin ta'addanci a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
2
Wasu mata biyu na anfani da wani bargo a filin shakatawa dake kusan Manchester inda waqdansu 'yan lunar bakin wake suka kai harin bama bamai inda 'war kasar Amurka mawakiya Ariana Grande ta yi waka, a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
3
Wasu Motocin 'yan sanda a baking filin shakatawa na Manchester inda mawakiya 'yar kasar Amurka ta yi waka a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
4
Yan sanda a bakin filin shakatawa na Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum