'Yan kunar bakin wake sun kai harin bama bamai a filn Shakatawa Na Manchester Dake London inda mutane 21 suka mutu kana wasu 61 suka ji rauni sakamakon ganan harin a jiya laraba 23 ga watan Mayu na shekarar 2017.
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kai Kashe Mutane 22 inda Kuma 60 Suka Raunata A Fiiln Shakatawa Na Manchester Dake London

5
Wata motar yan sanda a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

6
Wasu 'yan sanda sunyi tsaye a filin yan tandad suka harin bama bamai, a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.

7
Wata bidiyo ta nuna yadda yan ta'addan suka kai harin bama bamai a filin shkatawa inda mawakiya yar kasar Amurka Ariana Grande take waka a Manchester a arewacin England dake Britaniya, ranar Talata 23 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum