Shugaban Amurka Donald Trump a wata ziyarsa ta farko a duniya da yayi zuwa Saudiya yace, yaki da ta'addanci kamar yakine tsakanin na gari da mugu.
Shugaban Amurka Donal Trump Ya Kai Ziyara A Saudiya

1
Daga hanun hauni zuwa dama muna da shugaban kasar Jordan's King Abdullah II, Saudi Arabia's King Salman bin Abdulaziz Al-Saud, Shugaba Trump, da kuma yariman Abu Dhabi Sheikh Mohammed bin Zayed al-Nahyan tare da shugaban kasar Nijar Mahamadu Issifou a wani taro tsakanin larabawa musulmin duniya da kasar Amurka da akayi a babban birnin Riyadh (Arab-Islamic-American Summit) , ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.

2
Shugaban Amurka Donald Trump ya bada jawabinsa zuwa ga bban taron larabawa da musulmin dunya da Amurka da akayi a filin King Abdulaziz Conference Center dake Riyadh, ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.

3
Shugaban Amurka Donal Trump ya gana da wasu shugabanin Gulf Cooperation Council a babban taron birnin Riyadh, May 21, 2017.
Shugaban Amurka Donal Trump ya gana da wasu shugabanin Gulf Cooperation Council a babban taron birnin Riyadh, May 21, 2017.

4
Sarkin Kuwait Sabah Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a babban birnin kasar Riyadh dake Saudi Arabia,ranar Mayu 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum