An gudanar da bikin rantsar da sabon shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, ranar 14 ga watan Mayu, 2017
HOTUNA: Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron
1
Shugaba Emmanuel Macron, A Cikin Budaddiyar Motar Soja
2
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron da Matarsa Brigitte Macron ranar 14 ga watan Mayu, 2017
3
Francois Hollande da Emmanuel Macron, ranar 14 ga watan Mayu, 2017
4
Francois Hollande da Emmanuel Macron, ranar 14 ga watan Mayu, 2017
Facebook Forum