Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya sadu da iyayen 219 na ‘yan matan da aka sace a garon farko da wasu da suka samu kubuta a Abuja. Jonathan yayi alkawarin kubuto da sauran da ransu ta bakin mai Magana da yawun shi Reuben Abati.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Yana Gaisawa da Iyayen Yaran da Aka Sace a Makarantar Sakandaren Chibok, 22 ga Yuli 2014

1
Shugaban Najeriya Jonathan ya sadu da wasu ‘yan makarantan mata da suka kubuta daga ‘yan Boko Haram, 22 ga Yuli 2014.

2
Shugaban Najeriya Jonathan yana gaisawa da wasu iyayen yaran da aka sace daga Chibok, 22 ga Yuli 2014.

3
'Yan makaranta mata da suka kubuta da daga sakadaren gwamnati na Chibok a wurin ganawa da Goodluck Jonathan, 22 ga Yuli 2014.

4
Shugaban Najeriya Jonathan yana gaisawa da wasu iyayen yaran da aka sace daga Chibok, 22 ga Yuli 2014.