Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya sadu da iyayen 219 na ‘yan matan da aka sace a garon farko da wasu da suka samu kubuta a Abuja. Jonathan yayi alkawarin kubuto da sauran da ransu ta bakin mai Magana da yawun shi Reuben Abati.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Yana Gaisawa da Iyayen Yaran da Aka Sace a Makarantar Sakandaren Chibok, 22 ga Yuli 2014

5
'Yan makaranta mata da suka kubuta da daga sakadaren gwamnati na Chibok a wurin ganawa da Goodluck Jonathan, 22 ga Yuli 2014.

6
Iyayen ‘yan matan da aka sace a makarantar sakandaren Chibok lokacin da suke ganawa da Goodluck Jonathan, 22 ga Yuli 2014.