Marine Le Pen 'yar takarar shugabancin kasar Faransa tare da Emmanuel Macron na ci gaba da kaddamar da yakin neman zabe a zagaye na biyu da za a gudanar 7 ga watan Mayu na shekarar 2017.
5Yar takara mai ra'ayyin majen jiya Marine Le Pen na daukar hoto tare da wani dake goyon bayanta, ranar Litinin 24 ga watan Afrilu na shekarar 2017.
6Dan takara shugabanci Emmanuel Macron a lokacin da yake fita daga gidansa a babban birnin Paris, ranar Litinin 24 ga watan Afrilu na shekarar 2017.
7'Yar takara mai ra'ayin mazan jiya Marine Le Pen tana gewaye da masu tsaronta yayin da take gaida nagoya bayanta, ranar Lahadi 23 ga watan Afrilu na spekar 2017.
Marine Le Pen Da Emmanuel Macron Za Su Kara A Zagaye Na Biyu
Facebook Forum