Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Rikice-Rikicin Manyan Jam’iyyun Siyasa A Najeriya Da Halin Da Talakawa Ke Ciki, Satumba 02, 2022

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan mako mun maida hankali ne akan rikice-cikicen manyan Jam'iyyun siyasa a Najeriya da kuma halin da talakawan kasar ke ciki har ma da shawarar hanyoyin magance matsalar tsaro a Najeriya.

‘Yan Siyasa A Najeriya
‘Yan Siyasa A Najeriya

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Rikice-Rikicin Manyan Jam’iyyun Siyasa A Najeriya Da Halin Da Talakawa Ke Ciki, Satumba 02, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG