Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Taron Tattauna Matsalar Tsaro A Majalissar Dattijai - Agusta 12, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan taro tattauna matsalar tsaro tsakanin majalissar Dattijai da kuma Hafsoshin tsaron Najeriya sai kuma takaddar takarar Musulmi da Musulmi a matsayin'yan takarar shugaban Kasa da mataimaki.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Taron Tattauna Matsalar Tsaro A Majalissar Dattijai
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

XS
SM
MD
LG