kaduna, nigeria — 
Shirin Manuniya na wannan makon nazari ne akan yunkurin tsige Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda 'yan-majalisa su ka sanar da kuma halin da ake ciki yanzu. Shirin kuma ya duba batun takarar Jam'iyyun adawa na LP da NNPP.
Saurari cikakken shirin:
 
 
 
 
 
