Kaduna, Nigeria — 
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan sakamakon zaben Gwamnan jahar Osun a matsayin ma'aunin zaben 2022, da kuma yadda masana ke nazarin zabubbukan da ke tafe.
Saurari cikakken shirin cikin sauti: