Mahaukaciyaryar guguwa da aka sa mata lakanin Harvey ta yi ragargaza kudu maso gabashin jihar Texas inda ta haddasa ambaliyan ruwan da ba'a taba ganin irinsa ba ta kuma yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da biyar. Ta saka dubban mutane cikin mawuyacin hali.
Mahaukaciyar Guguwa Harvey Ta Ragargaza Yankin Kudu Maso Gabashin Jihar Texas

1
Salam Moses Juares tare da Anselmo Padilla sun ketare rijiyya da

2
Ambaliyar ruwa a tsakiyar birnin Houston Jihar Texas sanadiyar mahaukaciyar guguwa, Harvey

3
Wasu mutane biyu na tafiya akan babbar hanya ta I-610 da ta zama teku sanadiyar mummunar guguwar

4
Wata babbar hanya da mahaukaciyar guguwa Harvey ta mayar teku
I
I