Mahaukaciyaryar guguwa da aka sa mata lakanin Harvey ta yi ragargaza kudu maso gabashin jihar Texas inda ta haddasa ambaliyan ruwan da ba'a taba ganin irinsa ba ta kuma yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da biyar. Ta saka dubban mutane cikin mawuyacin hali.
Mahaukaciyar Guguwa Harvey Ta Ragargaza Yankin Kudu Maso Gabashin Jihar Texas
![Mazauna yakin na ci gaba da gujewa bala'in ta ratsawa cikin ruwan alatilas ](https://gdb.voanews.com/eb02eb5d-89c9-4ddc-b142-2f6cb93c3b38_w1024_q10_s.jpg)
5
Mazauna yakin na ci gaba da gujewa bala'in ta ratsawa cikin ruwan alatilas
![Daya daga cikin manyan hanyoyin birnin Houston I-45 da guguwar ta shafa ](https://gdb.voanews.com/3ce76782-f28f-4375-a633-fd917b9ae227_w1024_q10_s.jpg)
6
Daya daga cikin manyan hanyoyin birnin Houston I-45 da guguwar ta shafa
![Daya daga cikin masu bada agajin gaggawa na ci gaba da taimakawa mutane. ](https://gdb.voanews.com/cd58dec5-184a-4fb6-bf14-491f55bc601e_w1024_q10_s.jpg)
7
Daya daga cikin masu bada agajin gaggawa na ci gaba da taimakawa mutane.
![Wani matokin mota na neman mafaka daga yankin da ke fama da bala'in mummunar guguwar. ](https://gdb.voanews.com/40753d9f-569d-46dc-b278-371438cb62cb_w1024_q10_s.jpg)
8
Wani matokin mota na neman mafaka daga yankin da ke fama da bala'in mummunar guguwar.