A jiya Lahadi wasu mutane biyu akan babur suka bude wuta akan wasu masu shakatawa a wani wurin cin abince da ake cewa Cafe Restaurant Aziz Istambul dake babban birnin Ouagadougou dake Burkina Faso inda suka kashe mutane 18 da radunata wasu da dama.
Hotunan Hari da Wasu 'Yan Ta'adda Suka Kai a Babban Birnin Ouagadougou dake Burkina Faso

1
Minista Remi Fugance ya gana ma su yada labarai cikin gaggawa bayan harin yan ta'adda a babban birni ouagadougou dake Burnikan Faso.

2
Daya daga cikin masu cin abinci da samu rauni bayan harin yan ta'adda a Cafe Restaurant Aziz Istambul.

3
Wata mace da ta samu rauni bayan harin yan ta'addan.

4
Wani daga cikin wadanda suka ketare rijiya da baya akan titi bayan harin da wasu 'yan ta'adda suka yi a Cafe Restaurant Aziz Istambul. ranar Lahai 13 ga watan Agusta na shekarar 2017.
Facebook Forum