'Yansanda a babban birnin Barcelona kasar Spain sun kama wasu da ake zaton suna da alaka da harin da 'yan ta'adda suka kai a ranar Alhamis, yayinda wata mota ta kauce hanya da gangan ta kutsa cikin mutane lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14 da raunata wasu 100
Wata Mota Ta Kutsa Cikin Jama'a A Birnin Barcelona
![Wata jarida na nuna hotunan harin da aka kai a Las Ramblas dake Birnin Barcelona, ranar Juma'a 18 ga watan Agusta na shekarar 2017 ](https://gdb.voanews.com/23d32e72-0ac1-4527-9e17-2f45b1ebb51c_w1024_q10_s.jpg)
1
Wata jarida na nuna hotunan harin da aka kai a Las Ramblas dake Birnin Barcelona, ranar Juma'a 18 ga watan Agusta na shekarar 2017
![Wata mata , ganau, da ta shaida harin 'yan ta'adda ](https://gdb.voanews.com/6af53672-5e08-4768-8b5b-373a33ddeba2_w1024_q10_s.jpg)
2
Wata mata , ganau, da ta shaida harin 'yan ta'adda
![Jama'a na taimakawa wasu da suka jikkata ](https://gdb.voanews.com/6d111770-47e6-4a28-9042-76eac249e7e5_w1024_q10_s.jpg)
3
Jama'a na taimakawa wasu da suka jikkata
![Yansandan kasar Spain na kewaye da filin da aka kai hari ](https://gdb.voanews.com/271b62c7-9117-4a47-a6d5-9b1e932a0298_w1024_q10_s.jpg)
4
Yansandan kasar Spain na kewaye da filin da aka kai hari
Facebook Forum