Hotunan magoya bayan Ali Ndume sun yi zanga zanga a Abuja, Afrilu 04, 2017
Hotunan Zanga zangar Neman a Mayar Da Ndume Majalisa
Mutane da dama ne suka yi tattaki zuwa Majalisar Dattawan Najeriya domin gabatar da korafinsu na cewa a mayar da Sanata Ali Ndume wanda majalisar ta dakatar a makon da ya gabata, bayan da majalisar ta zarge shi da cewa ya kunyata ta a idon duniya bisa wani jawabi da ya yi a gabanta.

5
Dandazon magoya bayan Sanata Ali Ndume a Lokacin zanga zangar da suka yi na kiran a mai da shi majalisar, Afrilu 04, 2017

6
Dandazon magoya bayan Sanata Ali Ndume a lokacin zanga zangar da suka yi na kiran a mai da shi majalisar, Afrilu 04, 2017
Facebook Forum