Masu ra'ayin 'yan mazan jiya sun gudanar da bukukuwan Kirsimeti a sassa da babam dabam, bayan da sauran mabiya addinin Krita suka yi na su bukukuwan ranar 25 ga watan Disambar shekarar da ta gabata. 7 ga watan Janairu, 2016.
Kiristoci Masu Ra'ayin 'Yan Mazan Jiya na Bukin Kirsimeti.
Kristoci masu ra'ayin 'yan mazan jiya sun gudanar da bukukuwan Kirsimeti a sassa da babam dabam, bayan da sauran mabiya addinin Krita suka yi na su bukukuwan ranar 25 ga watan Disambar shekarar da ta gabata. 7 ga watan Janairu, 2016.

1
Kristoci masu ra'ayin 'yan mazan jiya na kasar Rasha sun yi bukin Krisimeti.

2
Bukin Kirsimetin masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Rasha.

3
Bukin Kirsimetin masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Ukraine.

4
Kristoci masu ra'ayin 'yan mazan jiya sun yi bukin Kirsimeti a Macedonia.