Yadda aka gudanar da bukin karramawa da bada lambar yabon 'yan wasan kwallon kafa a birnin Abuja Najeriya.
Bukin Karramawa DA Bada Lambar Yabon 'Yan Wasan Kwallon Kafa A Abuja Najeriya

1
Dan Tanzaniya Mbwana Samatta Ya Karbi Lambar Yabo

2
Ministan Matasa Da Wasanni Mr Solomon Dalong Ya Amshi Lambar Yabo Ta Hukumar FIFA A Madadin Shugaba Muhammadu Buhari

3
Jami'i Na Musamman Daga Kasar Sanagal Ya Amshi Kofin Da Aka Ba Kungiyar Masu goyon 'yan Wasan Kasar Da Aka Fi Sani Da Aleez Casa, A Abuja Najeriya

4
Papa Bakary Gassama Daga Kasar Gambiya Yayin Da Yake Amsar Ma Rafli Din Kasar Lambar Yabo Ta Hukumar Kwallon Kafa Da Aka Gudanar A Birnin Abuja Najeriya