Hotunan Dake Nuna Yadda Duniya Ta Wayi Gari A Wasu Wurare.
Duniyar Mu A Yau

1
Wani mazauni kauye akan Babur yana ratsawa ta tsakanin itatuwan da tokar dake tuttudowa daga dutse mai aman wuta.

2
Wata mota na bin hanya a garin Jdeideh a Arewa maso gabashin Beirut inda aka jidge shara

4
Wani Mai Binciken Ababen Fashewa Na Dauke Da Wata Nakiya Da Aka Warware Kunamarta A Wani Wuri Da Aka Kia Harin Kunar Bakin Wake A Kabul, Janairu 5, 2016.

5
Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Na Kokarin Fitar Da Wata Mota Da Ta Makale A Cikin Dusar Kankara A Xinjing Uighur Janairu 5, 2016.