Yau ne jajiberin shiga sabuwar shekarar 2016 a wasu kasashen, yayinda wasu kasashen sun riga sun shiga sabuwar shekarar.
Bukukuwan Shiga Sabuwar Shekarar 2016

1
An cilla Knockout a sararin saman Marina Bay da ke kasar Singapore Yayinda suka shiga sabuwar shekara.

2
Jajiberin sabuwar shekara a kasar Australia.

3
Dalibai sun gudanar da addu'o'in neman zaman lafiya a duniya a shekarar 2016 da za'a shiga a Ahmedabad na kasar India.

4
Jama'a sun saki balanbalo a iska don murnanr shiga sabuwar shekara a Tokyo.