Kasar Saudiyya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wani Malamin 'Yan Shi'a Nimr al-Nimr Wanda Yayi Sanadiyyar Zangazangar Mabiya Akidar A Wurare Da Dama.
Zangazangar Kin Jinin Hukuncin Kisa Da Kasar Saudiyya Ta Zartar Akan Malamin 'Yan Shi'a

1
Malamin 'Yan Shi'a Kewaye Da Jami'an Tsaro Na Huduba Ga Jma'ar Sa A Lokacin Da Suke Gudanar Da Zangazangar Nuna Kin Jinin Kinsan Da Gwamnatin Kasar Saudiyya Ta Yi Ma Wani Malamin 'Yan Shi'a A Kofar Ofishin Jakadancin Saudiyya Da Ke Birnin Tehran Na Kasar Iran Janairu 4, 2016

2
Masu Zangazanga A Filin Taron Imam Hussain Na Kasar Iran Dauke Da Hoton Malamin 'yan Shi'ar Da Kasar Saudiyya Ta Yanke Ma Hukuncin Kisa, Janairu 4, 2016.

3
Masu Zangazanga Na Nuna Kin Amincewar Su Da Hukuncin Da Kasar Saudiyya Ta Yanke Wa Malamin 'Yan Shi'a A Birnin Tehran, Janairu 4, 2016.

4
'Yan Sanda Kwantar Da Tarzoma Na Kasar Iran Na Kewaye Da Masu Zangazangar Kin Jinin Hukuncin Da Kasar Saudiyya Ta Yanke Ma Wani Mamin 'yan Shi'a, Janairu 4, 2016.