Masu ra'ayin 'yan mazan jiya sun gudanar da bukukuwan Kirsimeti a sassa da babam dabam, bayan da sauran mabiya addinin Krita suka yi na su bukukuwan ranar 25 ga watan Disambar shekarar da ta gabata. 7 ga watan Janairu, 2016.
Kiristoci Masu Ra'ayin 'Yan Mazan Jiya na Bukin Kirsimeti.
Kristoci masu ra'ayin 'yan mazan jiya sun gudanar da bukukuwan Kirsimeti a sassa da babam dabam, bayan da sauran mabiya addinin Krita suka yi na su bukukuwan ranar 25 ga watan Disambar shekarar da ta gabata. 7 ga watan Janairu, 2016.

5
Bukin Kirsimetin masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Macedonia.

6
Bukin Kirsimetin Kristoci masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Gabas ta tsakiya.

7
Bukin Kirsimetin masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Gabas ta tsakiya.

8
Bukin Kirsimetin masu ra'ayin 'yan mazan jiya a Georgia.