Iyayen 'yan matan da ake rike da su a Najeriya da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace sun taru a Legas ranar Alhamis inda wata kungiyar fararen hula da wani dan majalisar dokokin kasar Amurka suka basu goyon baya. Boko Haram kungiyar 'yan gwagwarmaya da take fafitikar kirkiro daular Islama ta sace'yan mata 276 daga makaranta a garin Chibok ranar Afirilu 14,2014.
Iyayen 'Yan Makarantar Sakandare ta Chibok Da Aka Sace Sun Yi Taron Manema Labarai a Legas, 5 ga Watan Yuni, 2014, Babi na 1

1
Hauwa Nkaki, uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.

2
Hauwa Nkaki uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.

3
Monica Stover uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.

4
인도 서부 라자스탄주의 알롤리 마을에서 한 농부가 수확한 옥수수를 말리고 있다.