Kungiyar ‘yan arewacin Najeriya, Zumunta ta gudanar da zanga-zangar kira ga gwamnatin Najeriya ta nemo daliban Chibok, a gaban ofishin jakadancin Najeriya, dake Washington D.C., Mayu 31, 2014.
Zanga-zangar Zumunta a Washington D.C., Mayu 31, 2014

1
Masu zanga-zanga rike da alluna dake dauke da sakonni ga gwamnatin Najeriya, May 31, 2014.

2
Masu zanga-zanga rike da alluna dake dauke da sakonni ga gwamnatin Najeriya, May 31, 2014.

3
Masu zanga-zanga rike da alluna dake dauke da sakonni ga gwamnatin Najeriya, May 31, 2014.

4
‘Yan Sanda na lura da yadda zanga-zangar Chibok ke gudana a gaban ofishin Jakadancin Najeriya a Washington D.C., May 31, 2014.