Masu zanga zanga a duk fädin duniya sun nuna goyon baya ma masu adawa da kuma yin zanga zanga akan gwamantin kasar Iran.
Hotunan Masu Zanga Zangar Nuna Adawa A Iran
 
1
Ana ci gaba da yin zanga zanga a kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake Roma, Janairu 02, 2018
 
 
2
Wasu masu zanga zanga sun yi tattaki akan tittuna domin nuna rashin amincewarsu da gwamantin kasar Iran a gabanin kofar Brandenburg dake garin Belin dake Jamus, Janairu 02, 2018
 
 
3
Masu Adawa da shugaban Iran Hassan Rouhani sun gudanar da wani baban taron zanga zanga a  bakin kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake London a Ingla, Janairu 02, 2018
 
 
4
Wasu masu zanga zanga sun yi tattaki akan tittuna domin nuna rashin amincewarsu da gwamantin kasar Iran a gaban kofar ofishin Jakadancin kasar dake Jamus, Janairu 02, 2018
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Facebook Forum