Masu zanga zanga a duk fädin duniya sun nuna goyon baya ma masu adawa da kuma yin zanga zanga akan gwamantin kasar Iran.
Hotunan Masu Zanga Zangar Nuna Adawa A Iran

5
Masu zanga zanga dauke da tutar Maryam Rajavi madugun 'yan adawar kasar Iran, National Resistance Council, da kwalaye da aka yi rubutu kansu da harshen Faransanci suna cewa "Dimokradiya a Iran". Ta hannun hagu kuma akwai hoton shugaban Iran Hassan, Janairu 02, 2018

6
Masu adawa da shugaban Iran Hassan Rouhani sun gudanar da wani baban zanga zanga a bakin kofar ofishin jakadancin kasar Iran dake London a Ingla, Janairu 02, 2018
Facebook Forum