Da alamun mai wa'azin barci ya buge da gyangyadi domin kuwa an gano cewa gidan nan mafi tsada a duniya da aka sayar a kan Dala miliyan 300 da wani abu a shekarar 2015, ashe Yarima Mohammed bin Salman, mai jiran gadon Sa'udiyya, shine ya saya.
Gida Mafi Tsada A Duniya Wanda Yariman Saudi Arabiya Ya Saya A Faransa

1
Hoton gida mafi tsada a duniya, wanda ake kira Chateau Louis XIV, wanda ke Louveciennes, a kusa da birnin Paris. An gano cewa Yarima Mohammed bin Salman na Sa'udiyya, shine ya sayi gidan. REUTERS/Charles Platiau

2

3

4