Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotuna: An Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 59 Da Samun Yancin Kan Kasar Nijar A Jihar Tahoua

Ranar Litinin 18 ga watan Disamba, 2017, jamhuriyar Nijar, ta cika shekaru 59 da samun 'yancin kai daga kasar Faransa wadda ta yi mata mulkin mallaka.
An yi bikin tunawa da wannan babbar ranar a jihar Tahoua, wadda aka yiwa suna "Tahoua Sakola". Bikin ya hada da kade kade da raye raye.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG