An yi yunkirin kai wani hari ga kungiyar kwancen tsaro ta Nato a babban birnin Kabul, da yayi sanadiyar kashe mutane 8 a yau Laraba, da raunata wasu da dama harma da wasu yan sanda 3, kwanaki kadan bayan taron shugabanin kungiyar Taliban.
An Kaiwa Kungiyar Kawancen Tsaro Ta NATO Hari A Babban Birnin Kabul

5
Daya daga cikin motoci kirar Amurka da aka kaiwa hari a babban birnin Kabul dake Afghanistan, ranar Laraba 3 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum