Wata babbar mota dauke da bama bamai ta fashe kuma ta kashe mutane fiya 90 da raunata wasu da dama fiya da 300 a safiyar yau a wata unguwar dake dauke da ofisoshin jakadancin kasashen waje a Kabul, babban birnin Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Harin Bam Ya Kashe Mutume Fiye da 90 A Birnin Kabul

1
Dan kasar Afganistan da samu rauni ya iso a Asibiti bayan fashewar Bam a Kabul, Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.

2
Wani dan kasar Afganistan na nuna bakinciki bayan fashewar wani bam a babban birnin Kabul dake Istambul, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.

3
Wani dan kasar Afghanistan na dauke da wani da ya samu rauni zuwa gidan asibiti bayan fashewar bam a Kabul, Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu shekarar 2017.

4
Wani dan kasar Afganistan da ya samu rauni na gujewa wurin da aka kai hair a babban birnin Kabul dake Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Facebook Forum