Wata babbar mota dauke da bama bamai ta fashe kuma ta kashe mutane fiya 90 da raunata wasu da dama fiya da 300 a safiyar yau a wata unguwar dake dauke da ofisoshin jakadancin kasashen waje a Kabul, babban birnin Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Harin Bam Ya Kashe Mutume Fiye da 90 A Birnin Kabul

5
Jami'u na kasar Afganistan na bakin officin jakadancin kasar Jamus bayan fashewar Bam a babban birnin Kabul dake Afganistan, ranar Laraba 31 ga watan, Mayu shejarar 2017.

6
Yan sandan kasar Afghanistan na shigaba da bincike bayan fashewar bam a babban birnin dake Kabul, Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.

7
Wasu jami'an tsaro na binciken gabanin orison jakadancin kasar Jamus dake babban birnin Kabul, Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.

8
Ma'aikatan babban birnin Kabul na ci gaba da share share bayan sarin Bam a baking kofar jakadancin kasar Jamus dake Kabul, Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Facebook Forum