A kowace ranar litinin ta karshe a watan Mayu, Amurkawa su kan tuna da sojojinsu da suka mutu a bakin daga.
Ranar Tunawa Da Sojojin Da Suka Kwanta Dama A Amurka
![Wata tsohuwar takardar Fosta tun a shekarar 1936 ko 1937, wadda ke nuna wani dan yaro da wani soja suna sara ma juna, yayin da wata karamar yarinya take mikawa sojan furanni. (photo courtesy of the Federal Art Project in New York, 1936 or 1937]](https://gdb.voanews.com/577b06e4-ca09-4848-bd2f-d85d3ea6f6f2_w1024_q10_s.jpg)
1
Wata tsohuwar takardar Fosta tun a shekarar 1936 ko 1937, wadda ke nuna wani dan yaro da wani soja suna sara ma juna, yayin da wata karamar yarinya take mikawa sojan furanni. (photo courtesy of the Federal Art Project in New York, 1936 or 1937]

2
Wasu sojojin Amurka suna neman kaburburan abokansu a bayan da aka gudanar da bukin Ranar Tunawa da 'Yan Mazan Jiya a makabartar Brookwood dake garin Surrey, kudu da birnin London a ranar 30 Mayu, 1945,

3
Bukukuwan ranar Tunawa da 'Yan MKazan Jiya a garin Ashland, karamar hukumar Aroostook dake Jihar Maine, Mayun shekarar 1943.

4
Sojojin Amurka da na NATO sun tsaya shiru na wani dan lokaci a lokacin bukin Ranar Tunawa da 'yan Mazan Jiya a sansanin sojan Amurka na Camp Eggers dake Kabul, Afghanistan, ranar 26 Mayu 2008.
Facebook Forum