Ana zargin ‘yan Boko Haram da kai hari a makarantar horas da malamai ta tarayya a Kano, mutane sama da Goma sha biyar ne suka rasa rayukansu wasu kuma da dama sukaji raunika. Sunyi bude wuta da bindigane mai kirar AK47, har’ilayau ance bom ya tashi a cikin makarantar biyu daga cikin wanda suka kai harin suka mutu.
Boko Haram Sun Kai Hari FCE, Najeriya, Satumba 18, 2014

5
Boko Haram Sun Kai Hari FCE, Najeriya, Satumba 18, 2014