Karo na biyu ke nan da Majalissar Dinkin Duniya ta tura wakilai zuwa kasar cikin kasa da shekara daya, abinda ke nuni da cewa akwai damuwa akan tashe-tashen hankulan da ke faruwa a kasar.
An Fara Ganawar Siyasa a Kasar Burundi.
A yau ne wakilin kwamitin sulhun Majalissar Dinkin Duniya ya isa kasar Burundi don tattaunawar siyasa da za a yi tsakanin gwamnatin kasar da 'yan adawa.
![Taron Jama'a a Bujumbura, babban birnin Burundi. ](https://gdb.voanews.com/58b0f111-2f18-471c-867a-f8f385a4aa92_cx0_cy0_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Taron Jama'a a Bujumbura, babban birnin Burundi.
![Wakilin kwamitin sulhun Majalissar Dinkin Duniya ya isa kasar Burundi. ](https://gdb.voanews.com/cf0dc32d-8c6d-4006-b382-7e77c7863fd9_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wakilin kwamitin sulhun Majalissar Dinkin Duniya ya isa kasar Burundi.
![ Zaman tattaunawa a Burundi.](https://gdb.voanews.com/5e3d437c-427c-46c3-ba77-ef134c4c1926_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Zaman tattaunawa a Burundi.
![Taron tattaunawa a Burundi.](https://gdb.voanews.com/ba484601-0442-44ef-a7e6-5532af8fc8fd_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Taron tattaunawa a Burundi.