A Najeriya ma'aikatar lafiya ta gudanar da babban taron gaggawa da ya sami halartar babban ministan lafiya na kasar domin tattaunawa akan yadda za'a shawo kan barkewar annobar cutar Lassa da ta fara bulla a wasu sassan kasar.
Babban Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Domin Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa
Ma'aikatar lafiya ta gudanar da taron gaggawa akan yadda za'a shawo kan barkewar cutar zazzabin Lassa a Abuja Najeriya

1
Jama'a Na Sauraren Bayanai A Lokacin Da Ake Gudanar Da Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

2
Ministan Lafiya Mr Isa'ac Folorunso Adewale Yayin Da Yake Bayani A Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Yadda Za'a Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

3
Ministan Lafiya Mr Isa'ac Folorunso Yayin Da Yake Bayani A Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Yadda Za'a Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

4
Abdullahi Na Sidi Na Cibiyar Dakile Cututtuka Ya Halarci Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Yadda Za'a Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.