Yadda duniya ta wayi gari a wasun sassa.
Duniyar Mu A Yau, Janairu 20, 2016.

1
Wasu Hotuna Daga Hukumar Binkciken Sararin Sama Ta Amurka NASA Sun Bayyana Shekarar Da Ta Gabata A Matsayin Shekarar Da Tafi Kowace Shekara Zafi Tunda Suka Fara Adana Sakamakon Bincike Na Akan Dumamar Duniya Daga Shekarar 1810.

2
Wata Karamar Yarinya Na Shan Iska Bayan An Gama Dusar Kanakara Cikin Matsanancin Sanyi A Kasar Jamus.

3
Nasir Mazaunin Garin Herat, A Kasar Afghanistan Na Kula Da Tantabarun Sa.

4
Karamin Manomi A Kasar Zimbabwe Na Nuna Yadda Irin Masara Ya Sami Matsalar Tsumburewa