A Abuja 'yan kungiyar Shi'a a ne suka fito suka yi gangamin neman a sako masu madugunsu Sheikh Ibrahim Yaqub El-Zakzaky wanda tun a shekarar 2015 ya ke tsare bayan da kungiyarsa ta yi taho mu gama da ayarin motocin hafsan sojojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai a Zaria.
Hotuna: 'Yan Shi'a Sun Yi Zanga-zangar Neman A Sako Shugabansu Sheik Ibrahim Yaqub El-Zakzaky

1
Sheikh Ibrahim Yaqub El-Zakzaky, Disemba, 13 2017

2
ABUJA: Gangamin 'yan Shi'a, Disemba 13, 2017

3
ABUJA: Mata 'yan Shi'a sun yi zanga zanga domin a sako shugabansu, Shaikh Ibrahim El-zakzaky, Disemba 13, 2017

4
ABUJA: Zanga Zanga 'yan Shi'a a Abuja.
Sheikh Adamu tsohon jagoran 'yan shi'an Jos na jihar Filato, Disemba 13, 2017
Sheikh Adamu tsohon jagoran 'yan shi'an Jos na jihar Filato, Disemba 13, 2017
Facebook Forum