Hotunan yadda ake nomawa, amfani da kuma yakar safarar miyagun kwayoyi a duk fadin kasar Afghanistan.
Hotunan Yadda Ake Yaki Da Miyagun Kwayoyi A Kasar Afghanistan
5
Khalil dan shekaru 25 dan kasar Afghnistan shararen mai safarar hodar Iblisi.
6
'Yan sandan kasar Afghanistan na ci gaba da lalata gonakin hodar iblisi domin kawo karshen miyagun kwayoyi a gabascin yankin Kabul dake kasar Afghanistan.
7
Wani manomi a cikin gonar da ake noma sinadarin yin hodar iblis ta Heroin a kasar Afganistan
8
Dakarun tsaro na kasar Afghanistan na ci gaba da yakar miyagun kwayoyi a kasar inda suke kona gonakin da ake shuka sinadarin hada hodar iblis ta Heroin.