Hotunan Sallar Eid Fitr a Kano tare da masu mulki na gwamnati da na gargajiya da kuma na Abuja.
Sallar Eid Fitr a birnin Kano wanda Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya jagoranta

1
Sarkin kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu lokacin da yake jagorantar sallar Eid Fitr.

2
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Gandoje da Ministan cikin gida Abdulrahaman Dambazau a sallar Eid Fitr A Birni Kano.

3
Sallar Eid Fitr A Birni Kano Tare Da Sarkin Sanusi

4
Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya hudubar sallar Eid Fitr.
Facebook Forum