Wakilin Muryar Amurka dake garin Irbil Hediye Levent, ya yi bincike akan yadda ake gudanar da rayuwa ta yau da kullum musamman ta fuskar kasuwanci a garin Irbil dake Iraqi, ga wasu kadan daga cikin hotunan da ya aiko mana, ranar Alhamis 29 ga watan Yuni 2017.
Hotunan Hadahadar Kasuwanci a Garin Irbil Dake Iraqi

1
Wani mutum yana tafiya a cikin wata 'yar karamar kasuwa dake garin Irbil

2
Wani wajen hadahadar kasuwanci a garin Irbil na kasar Iraqi

3
Wasu mata suna tafiya a cikin kasuwar garin Irbil

4
Wani wuri da ake sayar da kayan kwalama a kasuwar Irbil na kasar Iraqi
Facebook Forum