Hotunan yadda ake nomawa, amfani da kuma yakar safarar miyagun kwayoyi a duk fadin kasar Afghanistan.
Hotunan Yadda Ake Yaki Da Miyagun Kwayoyi A Kasar Afghanistan

9
Dakarun tsaro na kasar Afghanistan na ci gaba da yakar miyagun kwayoyi a kasar inda suke kona gonakin da ake shuka sinadarin hada hodar iblis ta Heroin.