Hotunan labaran duniya kan abubuwa da suka faru a farkon makon nan da mu ke ciki.
Hotunan labaran duniya kan abubuwan da suka faru a farkon makon nan da mu ke ciki

1
Wata mata tana cin kwari a gasar cin kwari da aka yi a yankin Lijian dake Lardin Yunnan na kasar China

2
Tsohon shugaban Amurka Barack Obama da uwargidansa Michelle Obama da 'ya'yansu yayin da suke hutu a kasar Indonesia

3
Dandazon jama'a suna sallar idin karamar salla bayan da aka kammala azumin watan Ramadana a kasar Morocco

4
Lokacin da ake kora wasu dawakai zuwa gidansu bayan sun kammala kiwo a wani yankin gonar Anspach dake kasar Jamus, Litinin, 26 ga watan Yunin, 2017. (AP Photo/Michael Probst)